Isa ga babban shafi
Wasanni

Yadda wasanni ke taimaka wa harkar ilimi

Wallafawa ranar:

Masana suna gani wasannin motsa jiki suna taimaka wa dalibai a makarantu wajen karin hazaka da mayar da hankali wajen daukar darussan su.Ba baya makarantu suna baiwa wasannin motsa jiki matukar muhimmanci, amma a wannan zamanin, lamarin na koma wa baya.Wannan shine abinda Abdurrahman Gambo Ahmad ya duba a cikin shirin "Duniyar Wasanni" na wannan makon, ayi saurare lafiya.

Wasu daliban makaranta suna motsa jiki
Wasu daliban makaranta suna motsa jiki Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.