Isa ga babban shafi
Kwallon Kafa

Falcao ya zama limamin raga a Colombia

Radamel Falcao na Manchester United ya kafa tarihi kwallon kafa a Colombia a matsayin limanin raga a kasar bayan ya jefa kwallo a ragar Kuwait a wasan sada zumunci da suka fafata a jiya Talata. Falcao ya yi kafada da Arnoldo da jimillar kwallaye 24 a matsayin masu yawan zirara kwallaye a raga.

Dan wasan Colombia Radamel Falcao
Dan wasan Colombia Radamel Falcao © Reuters
Talla

A ranar Alhamis din makon jiya ma Colombia ta lallasa Bahrain ci 6-0 a wasan sada zumunci.

Falcao da ke fuskantar kalubalae a Manchester ya ce nasarar wasan ya fi muhimmaci domin zai kara ba tawagarsu kawarin guiwa a nan gaba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.