Isa ga babban shafi
Kwallon Kafa

Brazil ta doke Faransa

Kocin Brazil Dunga ya yaba wa ‘Yan wasan shi kan namijin kokarin da suka yi na bin Faransa har gida suka doke ta ci 3 da 1 a birnin Paris a wasan sada zumunci da kasashen biyu suka fafata a jiya Alhamis. Ana minti 21 da fara wasa Raphael Varane na Real Madrid ya fara jefawa Faransa kwallo a ragar Brazil amma kafin aje hutun rabin lokaci Oscar ya farke kwallon.

Oscar na Brazil
Oscar na Brazil REUTERS/Charles Platiau
Talla

Bayan an dawo hutun rabin lokaci Neymar da Gustavo suka jefa wa Brazil kwallaye biyu a ragar Faransa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.