Isa ga babban shafi
Kwallon kafa

FIFA ta haramta wasan Najeriya da Ghana

Kasar Ghana ta fara neman kasar da za ta buga wasan sada zumunci da ita bayan hukumar FIFA ta soke wasansu da Najeriya da aka shirya gudanarwa a ranar 29 ga watan Maris a London. A ranar 26 Najeriya za ta buga wasan sada zumunci da Bolivia a Uyo akan haka ne FIFA ta soke wasan Najeriya da Ghana saboda kwanaki uku ne tsakani.

Yan wasan, Super Eagles
Yan wasan, Super Eagles AFP/Javier Soriano
Talla

A tsarin FIFA babu yadda kasa zata buga wasa a gida ta kuma tsallaka wata Nahiya cikin kwanaki uku.

Akan haka hukumar kwallon Ghana ta fara tuntunbar neman kasar da za ta buga wasan sada zumunci da ita a ranar da za ta fafata da Najeriya.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.