Isa ga babban shafi
Wasanni

Messi ya zura kwallaye fiye da 400 a raga

Dan wasan Barcelona Lionel Messi, a karsheen makon da ya gabata ne ya zura kwallayensa na 400 a raga a matsayinsa na wanda ke bugawa a matakin kasa da kasa.

Magoya bayan Lionel Messi dauke da rigarsa mai lamba 10
Magoya bayan Lionel Messi dauke da rigarsa mai lamba 10 REUTERS/Tony Gentile
Talla

Messi dan asalin kasar Argentina ya zura biyu daga cikin kwallaye 6 a karawar da aka yi a ranar asabar tsakanin Barcelona da Granada a gasar La Liga ta kasar Spain.

A yanzu dai Messi ya zura kwallaye 401 kenan a tarihi, kuma 359 ya zura su ne a lokacin da yake buga wa Barcelona, yayin da ya zura sauran kwallayen a cikin kasarsa ta asali wato Argentina.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.