Isa ga babban shafi
Canada

U20: Yan Matan Najeriya za su hadu da Jamus

‘Yan matan Najeriya sun lallasa matan Korea ta arewa ci 6 da 2 a zagayen dab da na karshe a gasar cin kofin duniya ta ‘yan kasa da shekaru 20 da suka fafata a jiya Laraba. Yanzu a wasan karshe a ranar Lahadi, ‘Yan matan Najeriya zasu hadu ne da Matan Jamus da suka doke Faransa ci 2 da 1.

'Yan wasan Falconets na Najeriya a lokacin da suka doke 'Yan matan Korea ta Arewa
'Yan wasan Falconets na Najeriya a lokacin da suka doke 'Yan matan Korea ta Arewa FIFA.com
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.