Isa ga babban shafi
La liga

Kotun Spain ta aikawa Neymar da sammaci

Wata kotun kasar Spain ta aikawa Neymar na Brazil sammaci domin gurfana a gabanta a ranar 1 ga watan Oktoba akan badakalar kudaden haraji da suka shafi cinikinsa a Barcelona. Kotun ta bukaci mahaifinsa ya gabatar da takardun yarjejeniyar da Naymar ya kulla da Barcelona a gabanta.

Dan wasan Brazil Neymar
Dan wasan Brazil Neymar REUTERS/Sergio Perez
Talla

Alkalin kotun zai yanke hukunci ne akan zargin kin biyan gwamnatin Spain kudaden haraji sama da Miliyan goma sha daya na euro a cinikin Naymar da Barcelona.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.