Isa ga babban shafi
Argentina

Sabella na Argentina ya yi murabus

Rahotanni daga Argentina sun ce kocin kasar Alejandro Sabella ya ajiye aikin horar da ‘yan wasan kasar duk da tayin sabunta kwangilar shi da hukumar kwallon kafa a kasar ta yi. Alejandro Sabella shi ya jagoranci Argentina zuwa buga wasan karshe da Jamus a gasar cin kofin duniya a Brazil.

Alejandro Sabellah Mai horar da 'yan wasan Argentina
Alejandro Sabellah Mai horar da 'yan wasan Argentina afa.com
Talla

Sabella ya shaidawa Jaridar La Nacions cewa ba zai ci gaba da aikinsa ba.

Tun kafin Jamus ta doke Argentina ci 1-0 a wasan karshe a Brazil Sabella ya bayyana cewa zai yi murabus.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.