Isa ga babban shafi
Wasanni

An shiga zango na 17 a gasar Tour de France

A gasar tseren kekuna ta Tour de France da ake gudanarwa yanzu haka, ranar talata an fafata ne a zango na 16 mai tazarar kilomita 237 inda wani mai suna Micheal Rogers dan kasar Australia ya zo na farko a wannan zango.

Michael Rogers, dan tseren keken Australia
Michael Rogers, dan tseren keken Australia
Talla

Kafin ya samu wannan galaba dai, Rogers ya shiga wannan gasa ta Tour de France har sau 10.

A wannan laraba kuwa za a shiga zango na 17 ne mai tazarar kilomita 124 daga garin Saint Guadens zuwa Saint-Lary-soulan Pla D’Adet.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.