Isa ga babban shafi

Wasannin Olympic: London 2012

Tambarin Wasannin Olympic da ke kunshe da Zubba da aka yi da Faranni a birnin London
Chanzawa ranar: 06/08/2012 - 12:57

Wasanni Olympic fage ne da ake bajakolin wasanni a duniya inda dubun dubatar ‘Yan wasa ke haskawa a wasanni iri iri daban daban daga kasashen Duniya. Akwai kasashe sama da 200 da suka shiga wasannin. Wasannin Olympic sun samo asali ne daga kasar Girka a karni da 8, kuma a bana za’a gudanar da wasannin ne a birnin London daga ranar 27 ga watan Yuli zuwa ranar 12 ga watan Agusta.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.