Premier -
Wallafa labari : Talata 07 Feberairu 2012 -
Bugawa ta karshe : Talata 07 Feberairu 2012
Liverpool 0 Tottenham 0 amma Luiz Suarez ya dawo

Dan wasan Liverpool Luiz Suarez
REUTERS/Nigel Roddis
Luiz Suarez ya dawo bayan haramta masa buga wasanni takwas a Premier league amma kuma duk da dawowar shi wasa tsakanin Liverpool da Tottenham an tashi ne babu ci.
Lokacin da Suarez ya shigo filin wasa a mintina 66, magoya bayan Liverpool a anfield suka kaure da yi masa maraba, a wasan shi ta farko bayan kwashe watanni shida baya taka leda saboda nuna wariyar launin fata ga dan wasan Manchester United Patrice Evra.
KAN MAUDU'I GUDA

Delicious
Digg
Facebook
Twitter
Yahoo!
Technorati






Ra'ayoyi
Bada ra'ayi kan wannan magana