Seria A -
Wallafa labari : Talata 07 Feberairu 2012 -
Bugawa ta karshe : Talata 07 Feberairu 2012
An haramtawa Ibrahimovic buga wasanni uku

Dan wasan AC milan Zlatan Ibrahimoviclokacin da alkalin wasa ya daga masa jan kati a wasa tsakanin Milan da Napoli
REUTERS/Alessandro Garofalo
Hukumar kwallon kafa a kasar Italiya ta haramtawa Zlatan Ibrahimovic buga wasanni uku a AC milan, kuma dan wasan ba zai buga wasan Milan ba da Juventus da za’a yi a ranar 25 ga wata.
Zlatan Ibrahimovic an haramta masa shiga wasannin ne bayan kaure dan wasan Napoli Salvatore a wasan da aka tashi babu ci tsakanin Milan da Napoli a karhen Mako.
Sai dai AC Milan da ke matsayi na biyu a Tebur, tace zata kalubalanci hukuncin a hukumar da’a ta Seria A a Italiya.
KAN MAUDU'I GUDA

Delicious
Digg
Facebook
Twitter
Yahoo!
Technorati





Ra'ayoyi
Bada ra'ayi kan wannan magana