Boxing -
Wallafa labari : Alhamis 02 Feberairu 2012 -
Bugawa ta karshe : Alhamis 02 Feberairu 2012
Angelo Dundee kocin Muhammad Ali ya mutu

Angelo Dundee Mai horar tsaohon zakaran Damben Boxing Muhammad Ali.
REUTERS/Teddy Blackburn/Files
Angelo Dundee wanda ya kwashe tsawon shekaru 20 yana aikin horar da Muhammad Ali ya mutu yana da shekaru 90. Kodayake Dundee ya yi aiki da zakarun damben Boxin kusan 15 da suka hada da Sugar Ray Leonard da George Foreman amma yafi dadewa da Muhammad Ali.
Jaridar Miami Herald ta ruwaito cewa Dundee ya mutu ne sanadiyar ciwon zuciya, a wata asibiti da aka kwantar da shi a Maimi
KAN MAUDU'I GUDA

Delicious
Digg
Facebook
Twitter
Yahoo!
Technorati






Ra'ayoyi
Bada ra'ayi kan wannan magana