Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Juyayin kisan kiyashi a Rwanda

Wallafawa ranar:

Shirin Mu Zagaya Duniya ya tattauna akan bikin juyayin cika shekaru 20 da kisan kiyashi a kasar Rwanda inda aka kashe dubun dubatar mutane. Shirin kuma ya tattauna akan Cutar Ebola a Afrika da wasu muhimman batutuwa da suka mamaye kanun labaran duniya.

'Yan Kabilar Tutsi suna juyayi a Kigali
'Yan Kabilar Tutsi suna juyayi a Kigali AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.