Isa ga babban shafi
Jamus-Turai

An soma shara'ar Oskar Gröning

A kasar jamus a ranar farko ta shara’ar, Oskar Gröning, tsohon ma’ajin sansanin azabatarwa na Auschwitz, a lokacin yakin duniya na biyu a kasar Jamus, Ya nemi gafara ga wadanda abin ya shafa’ tare da amincewa, da duk wani kuskure da ya tafka sai dai ya bayyana aikin nasa da cewa ya takaita ne a ofis kawai ba wai na kisan jama’a ba

Oskar Groning, dan shekaru 93 a lokacin  da ya bayyana a gaban kotun kasar Jamus
Oskar Groning, dan shekaru 93 a lokacin da ya bayyana a gaban kotun kasar Jamus REUTERS/Julian Stratenschulte/Pool
Talla

A lokacin da yake jawabi a gaban kotun a yau talata tsohon ma’ajin dan shekaru 93 ya bayyana cewa babu wani shakku a kansa cewa ya yi tarayya a cikin laifin da aka aikata na kisan yahudawa don haka yana neman afuwa ga wadanda abin ya shafa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.