Isa ga babban shafi
Italiya

Bakin haure sun jefa ‘yan uwansu 12 a teku

‘Yan sandan kasar Italiya sun ce sun kame wasu bakin haure daga nahiyar Afrika, bayan da wasu shaidun gani da ido suka bayyana cewa sun jefa mutane 12 cikin ruwa, sakamakon musun addini da suka yi cikin kwale kwale. Rahotanni sun ce sa-in-sa, ta janyo bakin hauren musulmi suka jefa Kiristoci cikin ruwa.

Bakin Haure da ke kokarin shiga Turai
Bakin Haure da ke kokarin shiga Turai REUTERS/Antonio Parrinello
Talla

Wannan kuma ya faru ne a yayin da ake jimamin wani hatsaari da ya yi sanadiyyar wasu bakin hauren suka nutse a ruwa.

Duk wannan na zuwa ne a loacin da kasar ta Italiya ke fama da kwarar bakin haure da ke shiga kasar ta jiragen ruwa daga Libya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.