Turkiya
Turai ta son Turkiya da amince da lafinta akan Armeniya
Majalisar Wakilan kungiyar kasashen Turai ta bukaci kasar Turkiya ta amince da cewar an aikata kisan kiyashi a Armenia lokacin yakin duniya na farko shekaru 100 da suka wuce. Majalisar ta amince da kudirin da gagarumin rinjaye a zaman da ta gudanar a jiya Laraba.
Wallafawa ranar:
Talla
Wannan na zuwa ne a yayin aka cika shekaru 100 da Yakin.
Majalisar ta yaba da matakin da shugaban kasar Turkiya Recep Tayyip Erdogan ya dauka na aikewa da sakon ta’aziya ga al’ummar kasar Armenia.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu