Isa ga babban shafi
Ukraine-Rasha

Putin zai yi ganawar farko da shugaban kasar Ukraine Petro Peroshenko...

Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin zai yi ganawa ta farko da shugaban kasar Ukraine Petro Peroshenko, a gaban wasu manyan jami’an kungiyar Tarayyar Turai a kasar Belrus, a mako mai zuwa.

REUTERS/Alexei Druzhinin/RIA Novosti/Kremlin
Talla

Sanarwar da fadar Kremlin ta fitar a dazun nan, ta bayyana batun rikicin Ukraine da kuma takunkuman kasashen Turai a kan Rasha, a matsayin wadanda taron zai fi mayar da hankali a kai.

Ita ma dai shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel, za ta gana da shugaban kasar ta Ukraine Petro Perenshenko da kuma firaminsitansa Arseniy Yatsenyuk a ranar asabar mai zuwa.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.