Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Bakonmu a yau; Dr Junaidu Mohammad

Wallafawa ranar:

Yanzu haka kasashen duniya na ci gaba da zargin kasar Rasha dangane hatsarin jirgin saman kasar Malaysia da aka ce an harbo shi ne a cikin kasar Ukraine. Garba Aliyu Zaria ya zanta da Dakta Junaidu Muhammad, wani masani salon siyasar kasar Rasha, domin jin yadda yake kallon wannan sabon takun-saka da ake yi.

Akwatunan nadar bayanai na jirgin saman Malaysia da ya yi hatsari
Akwatunan nadar bayanai na jirgin saman Malaysia da ya yi hatsari REUTERS/Maxim Zmeyev
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.