Afghanistan-Faransa - 
Wallafa labari : Alhamis 02 Feberairu 2012 - Bugawa ta karshe : Juma'a 03 Feberairu 2012

Sojan Faransa sun fara ficewa daga yankin Gwan na Afghanistan

Les soldats français en surveillance dans la vallée d'Uzbin, région de Sorobi, province de Kaboul, le 12 mars 2009.
Les soldats français en surveillance dans la vallée d'Uzbin, région de Sorobi, province de Kaboul, le 12 mars 2009.
AFP PHOTO/Thibauld MALTERRE

Daga Nasiruddeen Mohammed

Dakarun kasar Faransa dake kasar Afghanistan nata barin matsugunin su inda aka kashe masu Sojoji 4 watan jiya, a wani hari daga wani gudajjen Sojan kasar ta Afghanistan dake kyamar su.

Kakakin sojan Faransa Kanar Thierry Burkhard ya ce sun dankawa Sojan Afghnistan matsugunin nasu Gwan, dake kudancin gunduman Kapisa, kamar yadda

Bayanai na nuna cewa anga jerin gwanon motoci da dakarun Faransan na barin yankin, kuma sun doshi wani matsugunin dake Tora kusa da birnin Kabul.

Mako daya bayan kisan sojojin Faransan da akayi dai Shugaban kasar Faransa Nicolas Sarkozy yace nan da karshe shekarar badi za’a kwashe dukkan sojoji 3,600 dake aiki a kasar.
 

tags: Afghanistan - Faransa
KAN MAUDU'I GUDA
Ra'ayoyi
Bada ra'ayi kan wannan magana
The content of this field is kept private and will not be shown publicly.
To prevent automated spam submissions leave this field empty.
CAPTCHA
This question is for testing whether you are a human visitor and to prevent automated spam submissions.
Image CAPTCHA
Enter the characters (without spaces) shown in the image.
Close