Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayi: Libya ta yi watsi da Matakin Turai akan Bakin Haure

Wallafawa ranar:

Kasashen Turai sun amince da daukar matakin soji a tekun Mediterranean domin yaki da masu fataucin ‘yan ci-rani da ke mutuwa kusan a kullum a kokarin da suke na tsallakawa zuwa Turai. Sai dai kuma kasar Libya inda ake ratsowa da ‘Yan ci-ranin ta yi watsi da matakin, wanda za a kaddamar a watan gobe. Masu sauraren RFI sun bayyana ra’ayinsu.

Bakin Haure da ke kokarin tsallakawa zuwa Turai daga Libya
Bakin Haure da ke kokarin tsallakawa zuwa Turai daga Libya REUTERS/Ismail Zitouny
Sauran kashi-kashi
  • 09:41
  • 10:17
  • 10:31
  • 10:19
  • 10:01
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.