Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayi: An cika shekaru 20 da kisan kiyashi a Rwanda

Wallafawa ranar:

A ranar litinin ne aka yi bikin cika shekaru 20 da kisan kiyashin da aka yi a kasar Rwanda inda aka samu hasarar rayukan dubban mutane. Rwanda ta janye goron gayyatar da ta ba Faransa domin halartar bikin bayan shugaba Paul Kagame ya zargi kasar da hannu a kisan kiyashin da ya auku a shekarar 1994. Masu sauraren RFI Hausa sun bayyana ra'ayinsu game da wannan batu.

Biki juyayin kisan kiyashin da ya faru a kasar Rwanda a 1994.
Biki juyayin kisan kiyashin da ya faru a kasar Rwanda a 1994. REUTERS/Noor Khamis
Sauran kashi-kashi
  • 09:41
  • 10:17
  • 10:31
  • 10:19
  • 10:01
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.