Urgent published the Laraba 08 Feberairu 2012
Sabon shugaban kasar Maldives zai kafa gwamnatin hadin kai
Sabon Shugaban kasar Maldives, Mohammed Waheed, yace zai kafa Gwamnatin hadin kan kasar, yayin da yake kokarin kare kansa daga zargin juyin mulki ga shugaba Mohammed Nasheed.




