LALIBO RFI HAUSA TA WAYAR SALULA
Samun yaduwar wayar Salula a duniya, ya zama wani karin hanyar watsa labarai ga RFI. Akwai hanyoyi da dama da ke bada damar ci gaba da sauraren RFI ta wayar Salularku.
ta hanyar sadarwar wayar salula mai sauki
kuna iya sauraren RFI kai tsaye, ta taskar Audiotel.
A nahiyar Afrika idan an mallaki layin salula na kamfanin Orange ana iya sauraren RFI da kudi Sefa 15 zuwa Sefa 25 a ko wane Minti.
-A kamaru a kan mita 9000
- A Côte d'Ivoire, kan mita 734
- A Jamhuriyar Niger kan 734
- A Jamhuriyar tsakiyar kan 734
A kasar Amurka ana iya saurare ta kafar Audionow a kan farashin sadarwa na kasar
- À New York a kan mitoci 212 401 45 54
- À Boston, a kan mitoci 617 963 15 45
À San Francisco, a kan mitoci 415 200 0603
À Miami, a kan mitoci 796 228 55 43
- À Chicago, a kan mitoci 312 646 76 84
- À La Nouvelle Orléans, a kan mitoci 504 218 01 21
- À Lafayette, a kan mitoci 337 606 40 13
- À Dallas, a kan mitoci 281 661 35 12
- À Seattle, a kan mitoci 206 494 53 88
- À Los Angeles, a kan mitoci 310 734 20 92
- À Atlanta, a kan mitoci 404 260 73 75
- À Washington, a kan mitoci 703 651 14 51, a ranakun Litinin zuwa Assabar da Misalin karfe 7 zuwa 9 na safe ta hanyar kafar New World Radio.
Ana iya daukar hayar aika sako SMS RFI daga kamfanin Salula:
-Labaran Duniya
-Labaran Afrika
-Labaran wasanni
Ta Hanyar Intanet
Albarkacin shafinmu na yanar gizon salula (http://m.rfi.fr, wanda za ku iya shiga ta hanyar salula kawai), zai bada damar karanta Labaranmu da kuma sauraren sautukan labaran RFI. Muna fatar zaka Mayar da shafin RFI babban abokin mu'amala.
Albarkacin manhajojin sauraren sauti da dama, ko kuma ta hanyar cinkowa daga Salula, za'a iya sauraren RFI kai tsaye, ko kai wa ga wasu bayanai dangane da RFI:
A cikin duniya: za a iya amfani da kafar V-Tuner (Iphone) domin saurare kai tsaye
A cikin kasar Fransa, za a yi amfani da kafar Liveradio (Iphone) domin saurare kai tsaye, da kuma ta kafar Podcasts.
A cikin Duniya a Salula kirar Nokia za a iya amfani da shafin sauraren Radio na Internet domin kama RFI kai tsaye.
A cikin Duniya, ga Salular da ke amfani da manhajar Windows Mobile za a yi amfani da manhajar SPB domin saurare kai tsaye.

Delicious
Digg
Facebook
Twitter
Yahoo!
Technorati



