About
Dangane da RFI
RFI Radio ne mallakar gwamnati domin al'ummar kasar, da ma wasu al'ummu da ke warwatse a ko ina cikin duiya. Shine radiyon kasar Fransa na farko dake watsa labaran duniya ba tare da tsayawa ba. Yana kuma gabatar da shirye shiryensa a cikin yaren Fransanci, da wasu yarukan kasashen ketare kaitsaye daga dakin shirya labaransa dake birnin Paris, da kuma wasu rassansa dake kasashen ketare. Rukunin Yan rahotonsa ba ya da na 2, haka kuma ya mallaki Ofisoshi 10 a sassa daban-daban na duniya.
Har ilayau RFI na da :• Miliyan 35,6 na masu saurare a kullum
• Miliyan 4 na masu leka shafin Internet dinsa
• Shirye-shiryen awowi 393 a mako da suka hada da na faransanci da na wasu yarukan kasashen ketare.
• Labarai sau 60 awuni cikin yaren Faransanci
• Injinan watsa shirye-shirye 170 a kasashe 74 ta hanyar dogon zango, matsakaici da kuma yanar gizo
• Taurarin dan adam watsa shirye-shiryensa guda 30 ne ke shawagi a nahiyoyi 5 na duniya
Ya ake lalabo tashar RFI ? Danna nan
dadin dadawar RFI: RFI mai bayyanar da shahara :a ko wace shekara ya na rarrabar da lambobin yabo guda 7, wadanda suka hada da ( prix RFI Découvertes ), lambar yabo ta Rawa (prix RFI Danse), da kuma ta ( prix RFI Témoin du monde…)
RFI aminiyar shirya manyan shagulgula a kasr Faransa ce, da sauran kasashen duniya
RFI na wallafa Faya-fayi da Litattafai domin sanar da wani labari ko wani al'amari.
RFI na yin taka tsan-tsan da masu saurarensa ta hanyar, sashen da ke kula da hulda da masu saurare
RFI na bada horo da kwarewa+ domin koyar da aikin Rediyo
RFI na yada yaren faransanci ta hanyar shirye-shiryensa, kamar a labaransa na faransanci a saukake,(français facile) ko a shirin (danse de mots) tare da darussan da ke kunshe a shafin yanar gizonsa
RFI na yada kida da waka na Fransawa da kuma na al'ummomin kasashen da ke ma'amala da amfani da yaren faransanci a duniya (francophone)
RFI na rarraba shirye-shirye ga kafofin yada labarai aminan Huldarsa




