Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Takalmin Fata da ke yi wa Ado da Azurfa

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa, ya yi bayani game da yadda ake samar da Takalmin fata da ake yi wa ado da azurfa da Zinari a garin Agadez Jamhuriyyar Nijar.

Takalmin Azurfa a Nijar
Takalmin Azurfa a Nijar RfI Hausa/Awwal
Talla

Azurfa da zinari dai kayan ado ne na al’umma da ake sarrafawa a fannoni daba daban na adon Maza da mata.

A Jamhuriyar Nijar kuma Allah ya albarkaci yankin Agadez da arzikin ma’adinan kasa, wannan ya sa al’ummar yankin ke kasancewa cikin aiki a kowane lokaci na fitar da sabbin kaloli da dubaru a fannin.

Yanzu zamani ne da ake kawata Takalmin fata da Azurfa da zinari kuam matasa ne ke gudanar da aikin.

Ana aikin samar da Takalmin ne da kayan gargajiya wadanda aka kera a gida ba tare sa yin amfani da wani sabon injini na zamani ba.

Kuma yanzu a yadda ake samar da takalmin ya nuna cewa ado da Azurfa ko zinari ya tashi daga kawata fuska da sarka da ‘Yan kunne, ya koma har ga Takalmi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.