Isa ga babban shafi
Nijar

Mutanen Diffa sun fara komawa gida

Motar farko ta ‘yan gudun hijirar yankin Diffa da ke gabashin kasar Jamhuriyar Nijar ta fara kwasar mutanen yankin daga garin Damagaram na Jihar Zinder zuwa gida bayan samun labarin samun kwanciyar hankali sakamakon hare haren Boko Haram. Ibrahim Malam Tchillo ya aiko da Rahoto daga Damagaram.

Sansanin 'Yan gudun hijirar mutanen yankin Diffa
Sansanin 'Yan gudun hijirar mutanen yankin Diffa © Katy Thiam/OCHA Niger
Talla

Rahoto: Mutanen Diffa sun fara komawa gida

Ibrahim Malam Tchillo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.