Nijar -
Wallafa labari : Laraba 12 Satumba 2012 -
Bugawa ta karshe : Laraba 12 Satumba 2012
Matsalar Satar yara a Maradi

Wasu yaran Nijar a bakin Rafi
patstoll.org
Matsalar satar yara kanana na ci gaba da tayar da hankulan Jama'a a Jamhuriyyar Nijar bayan da a kwanaki nan ake barazanar sace yaran. akwai kuma matsalar yada kananan yara da aka haifa ba ta hanyar aure ba. Game da wannan batu ne Salisu Isah daga Maradi ya aiki da Rahoto.
KAN MAUDU'I GUDA

Delicious
Digg
Facebook
Twitter
Yahoo!
Technorati











Ra'ayoyi
Bada ra'ayi kan wannan magana