Nijar -
Wallafa labari : Litinin 10 Satumba 2012 -
Bugawa ta karshe : Litinin 10 Satumba 2012
Neman Tallafin Ambaliyar ruwa a Nijar

Ambaliyar Ruwa a Nijar
A Jamhuriyar Niger hukumomin kasar da wasu kungiyoyi sun soma taimakawa mutanen da suka ci karo da matsalar ambaliyar ruwan a kasar, sai dai kuma wasu da abin bai shafe su ba na babakere wajan karbar taimakon. Kamar yadda za ku ji a Rahoton Kubra daga Birnin Yamai.
KAN MAUDU'I GUDA

Delicious
Digg
Facebook
Twitter
Yahoo!
Technorati











Ra'ayoyi
Bada ra'ayi kan wannan magana