Isa ga babban shafi
Najeriya

Ana fama da matsalar lantarki a Najeriya

Matsalar rashin wutar lantarki a Najeriya, na ci gaba da mayar da hannun agogo baya a harkokin yau da kullum, na al’ummar kasar bayan shafe kwanaki ba Lantarkin a sassan kasar. Daga Kano Abubakar Isah Dandago ya aiko da rahoto.

Wayoyin lantarki a birnin Onisha, Najeriya
Wayoyin lantarki a birnin Onisha, Najeriya Annschunior
Talla

03:06

RAHOTO: Ana fama da matsalar lantarki a Najeriya

Abubakar Issa Dandago

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.