Isa ga babban shafi
Najeriya

‘Yan gidan Yari ba za su jefa kuri’a ba

Ana kai ruwa-rana kan shawarar hukumar zaben Najeriya na haramta gudanar da zabe a gidajen yari da sauran wuraren da ake tsare da wadanda ake bincike, shawarar da kungiyoyin kare hakkin Dan Adam ke kalubalanta. Shehu Saulawa ya aiko da rahoto daga Bauchi.

REUTERS/Soe Zeya Tun
Talla

01:34

Rahoton Shehu Saulawa daga Bauchi

Shehu Saulawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.