Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Kanal Sani Usman

Wallafawa ranar:

Rundunar Sojin Najeriya tace tana samun nasara a yakin da ta ke da kungiyar Boko Haram yanzu haka. Shugaban rundunar sojin kasa Janar Minimah ne ya bayyana haka yayin da ya ziyarci wasu garuruwan Jihar Barno. Akan haka Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Daraktan yada labaran rundunar sojin kasar, Kanal Sani Usman.

Shugaban Tarayyar Najeriya Gooluck Ebele Jonathan a cikin Kakin Soja tare da Gwamnan Adamawa Ngilari
Shugaban Tarayyar Najeriya Gooluck Ebele Jonathan a cikin Kakin Soja tare da Gwamnan Adamawa Ngilari punchng.com
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.