Isa ga babban shafi
Najeriya

Ana tsangwamar Mata masu Hijabi a Yobe

A Najeriya, sakamakon yadda ake ganin mata na kai hare haren kunar bakin musamman a yankin arewacin kasar. Yanzu haka Mata a Jihar Borno da Yobe suna fuskantar tsangwama musamman idan sun fito zuwa kasuwa ko asibiti sanye da Hijabi. Daga Yobe, Wakilin RFI Hausa Bilyaminu Yusuf ya aiko da rahoto.

Wasu mata suna tafiya kusa da wata Mota da aka kona a Damaturu a Tarayyar Najeriya.
Wasu mata suna tafiya kusa da wata Mota da aka kona a Damaturu a Tarayyar Najeriya.
Talla

03:03

Rahoton: Ana tsangwamar Mata masu Hijabi a Yobe

RFI

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.