Isa ga babban shafi
Najeriya

Faduwar farashin Fetir na yi wa Najeriya illa

Faduwar farashin Man petur a kasuwar duniya, na haddasa karancin kudaden shiga tare da jefa gwamnatin Najeriya cikin halin kunci. A cikin Rahotonsa, Wakilinmu Shehu Saulawa ya duba ikirarin gwamnati na tsuke bakin aljihu kan wannan halin da aka shiga da kuma yadda 'yan Najeriya ke fassara yanayin da kasar ta tsinci kanta a ciki.

Ministar Kudin Najeriya Ngozi Okonjo-Iweala.
Ministar Kudin Najeriya Ngozi Okonjo-Iweala. REUTRS/Nicky Loh
Talla

03:04

Faduwar farashin Fetir na yi wa Najeriya illa

Shehu Saulawa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.