Isa ga babban shafi
Wasanni

Najeriya ba zata je gasar Afrika ba

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyar Wasanni ya tattauna wasannin da aka gudanar na neman shiga gasar cin kofin Afrika a kasar Equatorial Guinea inda kasar Afrika ta kudu ta haramtawa Najeriya shiga gasar da za a gudanar a watan Janairu.

Stephen Keshi mai horar da 'Yan wasan Najeriya
Stephen Keshi mai horar da 'Yan wasan Najeriya AFP PHOTO / JEWEL SAMAD
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.