Isa ga babban shafi
Najeriya

Matsalar cunkuson ‘Yan gidan yari a Najeriya

A yayin da ake fama da cinkoso a gidajen yarin Najeriya, bangarorin masu ruwa da tsaki ta fuskar shari’a sun fara zargin junansu kan batun wanda ke da alhakin jinkiri da ake samu ga shari’ar yan gidan yarin abin da kuma ke haifar da cinkoso a gidajen yarin kasar. Wakilinmu abubakar Isah Dandago ya duba wannan matsalar a cikin rahoton da ya aiko.

Gidan yarin Bauchi a Najeriya
Gidan yarin Bauchi a Najeriya AFP/Aminu ABUBAKAR
Talla

03:08

Rahoto: Matsalar cunkuson ‘Yan gidan yari a Najeriya

Abubakar Issa Dandago

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.