Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Umar Saleh Gwami Masanin Fasahar Sadarwa

Wallafawa ranar:

Kasar China ta jagoranci wani taron samar da tsaro ga sha’anin Intanet a duniya, duk da kungiyoyin kare hakkin Bil’adama na sukar China akan yadda ta ke takurawa ‘Yan kasarta wajen mu’amula da Intanet. Awwal Janyau ya tattauna da Masanin fasahar sadarwa Umar Sale Gwami dangane da manufar taron da kuma ci gaban Intanet a Afrika.

Shugaban gudanarwa Kamfanin Alibaba Jack Ma yana jawabi a taron Intanet na duniya da aka gudanar a garin Wuzhen yankin Zhejiang a China
Shugaban gudanarwa Kamfanin Alibaba Jack Ma yana jawabi a taron Intanet na duniya da aka gudanar a garin Wuzhen yankin Zhejiang a China Reuters/
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.