Isa ga babban shafi
Nijar

An cafke Abdou Labo

Mahukuntan kasar Jamhuriyyar Nijar sun cafke Ministan Noma Abdou Labo a ranar Assabar akan zargin sayen Jarirai da aka yo fataucinsu daga Najeriya bayan cafke matansa tun daga farko game da badakalar. Daga Yamai Lydia Ado ta aiko da da Rahoto.

Minista Abdou Labo
Minista Abdou Labo tamtaminfo
Talla

03:19

Rahoto: An cafke Abdou Labo

Lydia Ado

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.