Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Brazil 2014: Rawar Twitter da Facebook

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya tattauna ne game da rawar da dandalayen zumunta Twitter da Facebook suka taka a gasar cin kofin duniya da aka gudanar a Brazil. Shirin ya ji ta bakin wasu akan yadda suka yi amfani da shafukan domin bin wasannin gasar cin kofin duniya.

Hoton gasar cin kofin duniya a Dandalin Twitter
Hoton gasar cin kofin duniya a Dandalin Twitter twitter.com/fifaworldcup_fr
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.