Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Hajiya Naja'atu Muhammad

Wallafawa ranar:

Yayin da a Najeriya, matsalar tsaro ke ci gaba da ci wa mahukuntan kasar tuwo a kwarya, daya daga cikin wakilan Kwamitin Turaki da ke dawainiyar sasantawa da Mayakan kungiyar Boko Haram, Hajiya Naja’atu a cikin tattaunawarta da Garba Aliyu tana ganin akwai lauje cikin nadi ga al’amurran da ke faruwa a arewacin Najeriya.

Wasu mutanen garin Bama da suka jikkata a hare haren Boko Haram suna jinya a Asibiti
Wasu mutanen garin Bama da suka jikkata a hare haren Boko Haram suna jinya a Asibiti REUTERS/Stringer
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.