Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Najeriya: Comrade Shehu Sani na Civil Rights Congress

Wallafawa ranar:

A Najeriya Matsalar Tsano na neman komawa Siyasa inda Jam'iyyar PDP mai mulki a kasar ke zargin Jam'iyyar adawa ta APC da hannu a tashe tashen hankulan da ake samu a cikin kasar, yayin da kuma APC ke zargin PDP da gazawa wajen shawo kan matsalar tsaro da ta addabi arewacin kasar. Bashir Ibrahim Idiris ya tattauna da Comrade Shehu Sani na Kungiyar Civil Rights Congress akan wannan musayar kalaman ta Jam'iyyun guda biyu.

Comrade Shehu Sani na Civil Rights Congress
Comrade Shehu Sani na Civil Rights Congress RFIHAUSA
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.