Alhamis 20 Disamba 2012
Ministan yada labaran Najeriya, Labaran Maku
Labaran Maku Ministan Yada labaran Najeriya a Gwamnatin Jonathan
Labaran Maku Ministan Yada labaran Najeriya a Gwamnatin Jonathan
Daga Kabir Yusuf

Majalisar zartaswar Najeriya ta kammala zamanta na bana, inda zaman Majalisar ya mayar da hankali kan jimamin hadarin jirgin saman da ya yi sanadiyar mutuwar tsohon Gwamnan Kaduna, Patrick Ibrahim Yakowa da tsohon mai bai wa shugaban kasar shawara a fannin tsaro Janar Andrew Azazi. Ministan yada labaran kasar Labaran ya yi wa RFI bayanin jimamin Gwamnati.

Sashen matashiya : Kaduna - Najeriya
KAN MAUDU'I GUDA
Ra'ayoyi
Bada ra'ayi kan wannan magana
To prevent automated spam submissions leave this field empty.
CAPTCHA
This question is for testing whether you are a human visitor and to prevent automated spam submissions.
Close