Isa ga babban shafi
Lafiya Jari ce

Maganin Zazzabin cizon Sauro da Jami'ar Jos ta Gano

Wallafawa ranar:

Shirin Lafiya Jari ya yi bayani game da Wani maganin Zazzabin Cizon sauro da Jami'ar Jos a Tarayyar Najeriya ta gano. Shirin ya zanta da Farfesa Hayward babale mataimakin Shugaban Makarantar wanda ya yi bayani akan yadda aka gudanar da binciken a Karamar hukumar Langtang.

Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.