Talata 28 Feberairu 2012
Harin Kano a Najeriya
Harin da 'Yan kungiyar Boko Haram suka kai a birnin Kano
Harin da 'Yan kungiyar Boko Haram suka kai a birnin Kano
Reuters/Stringer
Daga Bashir Ibrahim Idris

Akwai hare haren bama bamai, da kuma musayar wuta tsakanin wasu ‘Yan bindiga da jami’an tsaro da aka samu a birnin Kano, harin da ya tada hankalin daukacin Najeriya da ma duniya baki daya, wanda ya lakume rayukan mutane 186, kamar yadda rundunar ‘Yan Sandan Jihar ta tabbatar. A cikin wannan shirin, Bashir Ibrahim Idris tare da bakin shi sun tattauna game da hare haren, da kuma yadda za’a kawo karshensu.

Sashen matashiya : BOKO HARAM - Najeriya
KAN MAUDU'I GUDA
Ra'ayoyi
Bada ra'ayi kan wannan magana
To prevent automated spam submissions leave this field empty.
CAPTCHA
This question is for testing whether you are a human visitor and to prevent automated spam submissions.
Image CAPTCHA
Enter the characters (without spaces) shown in the image.
Close