Assabar 14 Jainairu 2012
Yajin aiki a Najeriya
Daruruwan masu zanga-zangar adawa da janye tallafin mai a Najeriya
An kwashe tsawon mako guda, kungiyoyin kwadago, da fararen hula suna jagorantar gudanar da yajin aikin, gama-gari, domin adawa da matakin Gwamnatin kasar, na cire tallafin mai, abinda ya sa farashin man ya yi tashin goran zabbi.A cikin wannan shirin, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da bakin sa, game da yajin aikin, da kuma illar da ya yi wa kasar.
KAN MAUDU'I GUDA

Delicious
Digg
Facebook
Twitter
Yahoo!
Technorati




Ra'ayoyi
Bada ra'ayi kan wannan magana