LAFIYA (Clone of Wasanni)

Syndicate contentKarantawa
Jerin Mata masu shayarwa a Nijar suna jiran Likita
09/05/2012 - Nijar-Save the Children

Nijar ta yi watsi da rahoton Save The Children akan Mata

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta yi watsi da rahotan kungiyar agaji ta Save the Children, wanda yace mata na fama da tsananin wahala wajen haihuwa da kuma renon kananan yara, abinda ya sa kasar ta zama ta karshe a mizanin kasashen duniya 165.

Matan kasar Afghanistan a lokacin gudanar da bukin ranar mata a yankin Ghazni a ranar 8 ga watan Maris
08/05/2012 - Lafiya

Kasar Norway ne iyaye mata suka fi shan dadi amma a Nijar suka fi shan wahala

A wani sabon Rahoto game da halin rayuwar iyaye mata da hukumar kare lafiyar kananan yara ta fitar, ya nuna Nijar ce kasar da iyaye Mata ke shan wahala bayan maye gurbin kasar Afghanistan a karon farko. Kasar Norway ce a matsayin kasa ta farko da iyaye Mata ke shan dadi a jerin kasashe 165 da aka kwatanta rayuwarsu.

Likitocin Najeriya a Jahar Legas lokacin da suke maci domin neman biyansu kudaden Albashi
08/05/2012 - Najeriya

Gwamnatin Jahar Legas a Najeriya ta kori Likitoci 788

Hukumomin Jahar Legas a Najeriya sun tabbatar da sallamar Likitoci 788 wadanda ke yajin aiki tsawon makwanni uku. Gwamnatin Jahar Legas tace yajin aikin Likitocin ya sabawa doka.

Hoton Jaririn da aka haifa da kafa Shida a Pakistan
19/04/2012 - Pakistan

Likitocin Pakistan sun yi nasarar ceto rayuwar wani jariri da aka Haifa da kafa Shida

Likitoci a kasar Pakistan sun ce sun samu nasarar ceto rayuwar wani jariri da aka Haifa da kafa Shida a kasar bayan an yi masa aikin tiyata inda aka cire kafa hudu daga Shida.

Wasu masu fama da Kiba a gida daya a kasar Amurka
11/04/2012 - Amurka

Likitocin Amurka zasu tantance kwayar rage kiba da aka samar

Hukumar tantance magani a kasar Amurka zata yanke hukunci a watan Yuli game da kwayar magani ta Qnexa da za’a sha a rage kiba. Wanda kamfanin samar da kwayar magani na VIVUS ya samar.

Wasu masu kiba a gida daya
10/11/2011 - Amurka

Masana binciken lafiya sun gano wani maganin rage kiba

Masana masu binciken magungunan Bil-adama a Cibiyar Binciken Cutar Sankara ta Jami’ar Texas, kasar Amurka sun gano wasu sabbin magunguna da ke iya rage kibar jiki na mutane ba tare da illa ba.

Tsohon shugaban kasar Masar Hosni Moubarak
18/07/2011 - Masar

Akwai rashin tabbas kan lafiya tsohon Shugaban Masar Mubarak

Yayin da ya rage makonni biyu a gurfanar da tsohon shugaban kasar Masar Hosni Mubarak a gaban kotu, sai gidan talibijin din kasar ya bayar da sanarwar cewa tsohon shugaban baya cikin hayyacinsa, lamarin ka iya jefa shari’ar da ake masa cikin halin rashin tabbas.

Tsohon Shugaban Afrika ta Kudu Nelson Mandela
27/01/2011 - South Africa

Mandela Ba Lafiya

Tsohon Shugaban kasar Africa ta kudu Nelson Mandela na samun sauki a wani Asibiti dake Johannesburg mai suna Milpark.

Ban Ki-moon Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya
08/06/2010 - UN

Ban Ki Moon ya bukaci Gwanatocin duniya su tashi tsaye wajen kula da lafiyar mata

SAKATARE Janar na Majalisar Dinkin Duniya, Ban Ki Moon, ya bukaci Gwamnatocin kasashen duniya, da su dauki matakan bunkasa lafiyar mata, dan cimma kudirin Majalisar na rage mace mace.

Syndicate contentSaurare
Close