Urgent published the Laraba 08 Feberairu 2012
Jirgin saman Amurka ya kashe mutane 8 a Pakistan
Wani Harin jirgin saman Amurka mai sarrafa kansa, ya hallaka mutane takwas a kasar Pakistan. Rahotanni sun ce, jirgin ya harba makami mai linzamin ne a garin Miranshah, Arewacin Waziristan, da ke kusa da kan iyakar Afghanistan.
Close