Isa ga babban shafi
Ilimi Hasken Rayuwa

Gilashin Google ya shiga kasuwa a Amurka

Wallafawa ranar:

Shirin Ilimi Hasken rayuwa ya tattauna ne akan sabon gilashin Google wanda ake ganin komi da ruwanka, da ake ci gaba da kalubalanta akan zai shiga hurumin sirrin rayuwar mutane. A ranar 15 ga watan Afrilu ne Gilashin ya shiga kasuwa a kasar Amurka akan farashin kun $1,500. Gilashin da Google ya samar tamkar Komfuta ne da mutum zai saka a ido wanda zai iya aiwatar da abubuwa da dama da suka shafi daukar hoto da bidiyo tare da sarrafa gilashin da murya.

Jami'in Google Maximiliano Firtman da sanye da gilashin fasaha da suka samar
Jami'in Google Maximiliano Firtman da sanye da gilashin fasaha da suka samar REUTERS/Ints Kalnins/Files
Talla

Shirin ya tattauna da masana ilimin Kwamfuta da fasahar sadarwa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.