Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Umar Yahya Malumfashi (Bankaura) kan lamurran da suka shafi Kannywood

Wallafawa ranar:

Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan makon ya tattauna da Umar Yahya Malumfashi da aka fi sani da Bankaura, kan batutuwa daban daban da suka shafi masana'antar Kannywood, ciki har da zargin da ake yiwa wasu daga cikin 'yan masana'antar fina-finan da bata tarbiyar al'umma.

Wani shagon saida fina-finan Hausa a arewacin Najeriya.
Wani shagon saida fina-finan Hausa a arewacin Najeriya. AFP/AMINU ABUBAKAR
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.