Isa ga babban shafi
Sudan-MDD

Ban ki-moon ya nemi Sudan da Sudan ta kudu sasanta kansu

Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya, Ban Ki Moon, ya yi kira ga shugabannin kasashen Sudan da Sudan ta kudu, fito da wasu hanyoyin magance daukacin banbance banbancen da ke tsakaninsu, don dorewar zaman lafiya tsakanin kasashen biyu.

Ban Ki-moon Sakataren Majalisar Dinkin Duniya
Ban Ki-moon Sakataren Majalisar Dinkin Duniya REUTERS/Ki Price
Talla

A lokacin da ya ke yabawa da yarjejeniyar da kasashen biyu suka amince da shi, a karkashin kungiyar kasashen Afrika ta AU, Ban ya ce matakin wani ginshiki ne da ke nuna fata mai kyau, kan abubuwan da za su zo nan gaba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.